A kowane mako, Sashen Hausa na Muryar Amurka yana gabatar da shirin TV na minti 15 na fitattun labarai da rahotanni na musamman daga nahiyar Afirka da sauran duniya.
Sat May 18, 2024
101 episodes
Shirin Safe 0500 UTC - Voice of America
Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.
Sat May 18, 2024
105 episodes
Najeriya a Yau
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.